1
Far 24:12
Littafi Mai Tsarki
Sai ya ce, “Ya Ubangiji Allah na maigidana Ibrahim.
Mampitaha
Mikaroka Far 24:12
2
Far 24:14
Bari budurwar da zan ce wa, ‘Ina roƙo, ki sauke tulunki domin in sha,’ wadda za ta ce, ‘Sha, zan kuma shayar da raƙumanka,’ bari ta zama ita ce wadda ka zaɓa wa baranka Ishaku. Ta haka zan sani ka nuna madawwamiyar ƙaunarka ga maigidana.”
Mikaroka Far 24:14
3
Far 24:67
Ishaku kuwa ya shiga da ita cikin alfarwarsa ya ɗauki Rifkatu ta zama matarsa, ya kuwa ƙaunace ta. Ta haka Ishaku ya ta'azantu bayan rasuwar mahaifiyarsa.
Mikaroka Far 24:67
4
Far 24:60
Suka sa wa Rifkatu albarka, suka ce mata, “'Yar'uwarmu, ki zama mahaifiyar dubbai, Har dubbai goma, Bari zuriyarki kuma su gāji ƙofofin maƙiyansu!”
Mikaroka Far 24:60
5
Far 24:3-4
ka rantse da Ubangiji na sama da duniya, cewa ba za ka auro wa ɗana mata daga 'yan matan Kan'aniyawa waɗanda nake zaune a tsakaninsu ba. Amma za ka tafi ƙasata, daga cikin dangina ka auro wa ɗana Ishaku mata.”
Mikaroka Far 24:3-4
Fidirana
Baiboly
Planina
Horonan-tsary