1
Far 25:23
Littafi Mai Tsarki
Sai Ubangiji ya ce mata, “Al'umma biyu suke a cikin mahaifarki, mutum biyu da za ki haifa, za su rabu da juna, ɗayan zai fi ɗayan ƙarfi, babban zai bauta wa ƙaramin.”
Mampitaha
Mikaroka Far 25:23
2
Far 25:30
Sai Isuwa ya ce wa Yakubu, “Ka ɗibar mini jan fatenka in sha, gama ina fama da yunwa!” Saboda haka aka kira sunansa Edom.
Mikaroka Far 25:30
3
Far 25:21
Ishaku kuwa ya yi addu'a sai matarsa Rifkatu ta yi ciki.
Mikaroka Far 25:21
4
Far 25:32-33
Sai Isuwa ya ce, “Ni da nake bakin mutuwa, wane amfani matsayina na ɗan fari zai yi mini?” Yakubu ya ce, “Yau sai ka rantse mini.” Sai ya rantse masa ya kuwa sayar wa Yakubu da matsayinsa na ɗan fari.
Mikaroka Far 25:32-33
5
Far 25:26
Daga baya kuma ɗan'uwansa ya fito, hannunsa na riƙe da diddigen Isuwa, saboda haka aka raɗa masa suna Yakubu. Ishaku yana da shekara sittin sa'ad da ya haife su.
Mikaroka Far 25:26
6
Far 25:28
Ishaku ya ƙaunaci Isuwa saboda yakan ci naman da ya farauto, amma Rifkatu ta ƙaunaci Yakubu.
Mikaroka Far 25:28
Fidirana
Baiboly
Planina
Horonan-tsary