1
Yohanna 8:12
Sabon Rai Don Kowa 2020
Sa’ad da Yesu ya sāke magana da mutanen, sai ya ce, “Ni ne hasken duniya. Duk wanda ya bi ni ba zai yi tafiya cikin duhu ba, sai dai yă sami hasken rayuwa.”
Bandingkan
Telusuri Yohanna 8:12
2
Yohanna 8:32
Sa’an nan za ku san gaskiya, gaskiyar kuwa za tă ’yantar da ku.”
Telusuri Yohanna 8:32
3
Yohanna 8:31
Sai Yesu ya ce wa Yahudawan da suka gaskata da shi, “In dai kun riƙe koyarwata, ku almajiraina ne da gaske.
Telusuri Yohanna 8:31
4
Yohanna 8:36
Saboda haka in Ɗan ya ’yantar da ku, za ku ’yantu da gaske.
Telusuri Yohanna 8:36
5
Yohanna 8:7
Da suka ci gaba da yin masa tambayoyi, sai ya miƙe tsaye ya ce musu, “In da wani a cikinku da ba shi da zunubi, sai yă fara jifanta da dutse.”
Telusuri Yohanna 8:7
6
Yohanna 8:34
Yesu ya amsa ya ce, “Gaskiya nake gaya muku, duk mai yin zunubi bawan zunubi ne.
Telusuri Yohanna 8:34
7
Yohanna 8:10-11
Sai Yesu ya miƙe tsaye ya tambaye ta ya ce, “Mace, ina suke? Ba wanda ya hukunta ki?” Ta ce, “Ba kowa, ranka yă daɗe.” Sai Yesu ya ce, “Haka ni ma ban hukunta ki ba. Ki tafi, ki daina rayuwar zunubi.”
Telusuri Yohanna 8:10-11
Beranda
Alkitab
Rencana
Video