1
Farawa 15:6
Sabon Rai Don Kowa 2020
Abram ya gaskata, UBANGIJI kuma ya lasafta shi adalci ga Abram.
Bandingkan
Telusuri Farawa 15:6
2
Farawa 15:1
Bayan wannan, maganar UBANGIJI ta zo wa Abram cikin mafarki cewa, “Kada ka ji tsoro, Abram. Ni ne garkuwarka, kuma ladanka zai zama mai girma.”
Telusuri Farawa 15:1
3
Farawa 15:5
Sai UBANGIJI ya fito da kai shi waje ya ce, “Ka dubi sammai ka kuma ƙirga taurari, in har za ka iya ƙirga su.” Sa’an nan ya ce masa, “Haka zuriyarka za tă zama.”
Telusuri Farawa 15:5
4
Farawa 15:4
Sa’an nan maganar UBANGIJI ta zo gare shi cewa, “Wannan mutum ba zai zama magājinka ba, ɗa da yake zuwa daga jikinka ne zai zama magājinka.”
Telusuri Farawa 15:4
5
Farawa 15:13
Sa’an nan UBANGIJI ya ce wa Abram, “Ka sani tabbatacce cewa shekaru ɗari huɗu, zuriyarka za tă zama baƙi a ƙasar da ba tasu ba, za a mai da su bayi, a kuma wulaƙanta su.
Telusuri Farawa 15:13
6
Farawa 15:2
Amma Abram ya ce, “Ya UBANGIJI Mai Iko Duka, mene ne za ka ba ni, ganin cewa ba na haihuwa, wanda kuma zai gāji gādon gidana shi ne Eliyezer mutumin Damaskus?”
Telusuri Farawa 15:2
7
Farawa 15:18
A wannan rana, UBANGIJI ya yi alkawari da Abram ya ce, “Ga zuriyarka na ba da wannan ƙasa, daga kogin Masar zuwa babban kogi, Yuferites ke nan
Telusuri Farawa 15:18
8
Farawa 15:16
A tsara ta huɗu zuriyarka za tă komo nan, saboda zunubin Amoriyawa bai riga ya cika ba.”
Telusuri Farawa 15:16
Beranda
Alkitab
Rencana
Video