1
Mat 22:37-39
Littafi Mai Tsarki
Ya ce masa, “Ka ƙaunaci Ubangiji Allahnka da dukkan zuciyarka, da dukkan ranka, da dukkan hankalinka. Wannan shi ne babban umarni na farko. Na biyu kuma kamarsa yake, ‘Ka ƙaunaci ɗan'uwanka kamar kanka.’
Comparer
Explorer Mat 22:37-39
2
Mat 22:40
A kan umarnin nan biyu duk Attaura da koyarwar annabawa suka rataya.”
Explorer Mat 22:40
3
Mat 22:14
Gama da yawa ake kira, amma kaɗan ne zaɓaɓɓu.”
Explorer Mat 22:14
4
Mat 22:30
Domin a tashin matattu, ba a aure, ba a aurarwa, sai dai kamar mala'ikun da suke Sama ake.
Explorer Mat 22:30
5
Mat 22:19-21
Ku nuna mini kuɗin harajin.” Sai suka kawo masa dinari. Yesu ya ce musu, “Surar nan da sunan nan na wane ne?” Suka ce, “Na Kaisar ne.” Sa'an nan ya ce musu, “To, sai ku ba Kaisar abin da yake na Kaisar, ku kuma ba Allah abin da yake na Allah.”
Explorer Mat 22:19-21
Accueil
Bible
Plans
Vidéos