1
Mat 12:36-37
Littafi Mai Tsarki
Ina dai gaya muku, a Ranar Shari'a duk hululun da mutum ya yi, za a bincike shi. Maganarka ce za ta kuɓutar da kai, ko kuma ta hukunta ka.”
Compare
Explore Mat 12:36-37
2
Mat 12:34
Ku macizai! Yaya za ku iya yin maganar kirki, alhali kuwa ku mugaye ne? Don abin da ya ci rai, shi mutum yake faɗa.
Explore Mat 12:34
3
Mat 12:35
Mutumin kirki kam, ta kyakkyawar taskar zuciya tasa yakan yi abin kirki, mugu kuwa, ta mummunar taskar zuciya tasa yakan yi mugun abu.
Explore Mat 12:35
4
Mat 12:31
“Don haka ina gaya muku, ā gafarta wa mutane kowane zunubi da saɓo, amma wanda ya saɓi Ruhun, ba za a gafarta masa ba.
Explore Mat 12:31
5
Mat 12:33
“Ko dai ku ce itace kyakkyawa ne, 'ya'yansa kuma kyawawa, ko kuwa ku ce itace mummuna ne, 'ya'yansa kuma munana. Don itace, da 'ya'yansa ake gane shi.
Explore Mat 12:33
Home
Bible
Plans
Videos