1
Mat 11:28
Littafi Mai Tsarki
Ku zo gare ni dukanku masu wahala, masu fama da kaya, ni kuwa zan hutasshe ku.
Compare
Explore Mat 11:28
2
Mat 11:29
Ku shiga bautata, ku kuma koya a gare ni, domin ni mai tawali'u ne, marar girmankai, za ku kuwa sami kwanciyar rai.
Explore Mat 11:29
3
Mat 11:30
Domin bautata sassauƙa ce, kayana kuma marar nauyi ne.”
Explore Mat 11:30
4
Mat 11:27
Kowane abu Ubana ne ya mallakar mini. Ba kuwa wanda ya san Ɗan sai dai Uban, ba kuma wanda ya san Uban sai Ɗan, da kuma wanda Ɗan ya so ya bayyana wa.
Explore Mat 11:27
5
Mat 11:4-5
Yesu ya amsa musu ya ce, “Ku je ku gaya wa Yahaya abin da kuka ji, da abin da kuka gani. Makafi suna samun gani, guragu suna tafiya, ana tsarkake kutare, kurame suna ji, ana ta da matattu, ana kuma yi wa matalauta bishara.
Explore Mat 11:4-5
6
Mat 11:15
Duk mai kunnen ji, yă ji.
Explore Mat 11:15
Home
Bible
Plans
Videos