1
Ayyukan Manzanni 3:19
Sabon Rai Don Kowa 2020
Saboda haka ku tuba, ku juyo ga Allah, don a shafe zunubanku, don lokutan wartsakewa su zo daga wurin Ubangiji
Compare
Explore Ayyukan Manzanni 3:19
2
Ayyukan Manzanni 3:6
Sai Bitrus ya ce, “Azurfa ko zinariya ba ni da su, amma abin da nake da shi, shi zan ba ka. A cikin sunan Yesu Kiristi Banazare, ka yi tafiya.”
Explore Ayyukan Manzanni 3:6
3
Ayyukan Manzanni 3:7-8
Ta wurin kama hannunsa na dama, ya taimake shi ya miƙe, nan take ƙafafu da idon sawun mutumin suka yi ƙarfi. Sai ya yi wuf da ƙafafunsa ya fara tafiya. Ya tafi tare da su ya shiga cikin filin haikali yana tafiya yana tsalle, yana kuma yabon Allah.
Explore Ayyukan Manzanni 3:7-8
4
Ayyukan Manzanni 3:16
Ta wurin bangaskiya cikin sunan Yesu ne wannan mutum da kuke gani kuka kuma sani ya sami ƙarfi. Da sunan Yesu, da kuma bangaskiyar da take samuwa ta wurinsa ne ya ba shi cikakkiyar warkarwa, yadda dukanku kuke gani.
Explore Ayyukan Manzanni 3:16
Home
Bible
Plans
Videos