1
Ayyukan Manzanni 2:38
Sabon Rai Don Kowa 2020
Bitrus ya amsa, “Ku tuba a kuma yi muku baftisma, kowannenku a cikin sunan Yesu Kiristi domin gafarar zunubanku. Za ku kuwa karɓi kyautar Ruhu Mai Tsarki.
Compare
Explore Ayyukan Manzanni 2:38
2
Ayyukan Manzanni 2:42
Suka ba da kansu ga koyarwar manzanni da kuma ga zumunci, ga gutsuttsura burodin da kuma ga addu’a.
Explore Ayyukan Manzanni 2:42
3
Ayyukan Manzanni 2:4
Dukansu kuwa suka cika da Ruhu Mai Tsarki suka kuma fara magana da waɗansu harsuna yadda Ruhu ya sa suka iya.
Explore Ayyukan Manzanni 2:4
4
Ayyukan Manzanni 2:2-4
Ba zato ba tsammani sai aka ji motsi kamar ta babbar iska tana hurowa daga sama ta kuma cika dukan gidan da suke zaune. Suka ga wani abin da ya yi kama da harsunan wuta, suka rarrabu suna kuma sassauka a kan kowannensu. Dukansu kuwa suka cika da Ruhu Mai Tsarki suka kuma fara magana da waɗansu harsuna yadda Ruhu ya sa suka iya.
Explore Ayyukan Manzanni 2:2-4
5
Ayyukan Manzanni 2:46-47
Kowace rana suka ci gaba da taruwa a filin haikali. Suka gutsuttsura burodi a gidajensu suna cin abinci tare da farin ciki da zuciya ɗaya, suna yabon Allah suna kuma samun tagomashin dukan mutane. Ubangiji kuwa ya ƙara yawansu kowace rana na waɗanda suke samun ceto.
Explore Ayyukan Manzanni 2:46-47
6
Ayyukan Manzanni 2:17
“Allah ya ce, ‘A kwanakin ƙarshe, zan zubo Ruhuna bisa dukan mutane. ’Ya’yanku maza da mata za su yi annabci, samarinku za su ga wahayoyi, dattawanku kuma za su yi mafarkai.
Explore Ayyukan Manzanni 2:17
7
Ayyukan Manzanni 2:44-45
Dukan masu bi suna tare, suna kuma mallakar kome tare. Suka dinga sayar da ƙaddarorinsu da kayayyakinsu, suka ba wa kowa gwargwadon bukatarsa.
Explore Ayyukan Manzanni 2:44-45
8
Ayyukan Manzanni 2:21
Kuma duk wanda ya kira bisa sunan Ubangiji zai sami ceto.’
Explore Ayyukan Manzanni 2:21
9
Ayyukan Manzanni 2:20
Za a mai da rana duhu, wata kuma ya zama jini, kafin zuwa rana mai girma da kuma ta ɗaukaka ta Ubangiji.
Explore Ayyukan Manzanni 2:20
Home
Bible
Plans
Videos