1
Ayyukan Manzanni 4:12
Sabon Rai Don Kowa 2020
Ba a samun ceto ta wurin wani dabam, gama babu wani suna a ƙarƙashin sama da aka ba wa mutane wanda ta wurinsa dole mu sami ceto.”
Compare
Explore Ayyukan Manzanni 4:12
2
Ayyukan Manzanni 4:31
Bayan suka yi addu’a, sai inda suka taru ya jijjigu. Dukansu kuwa suka cika da Ruhu Mai Tsarki, suka yi ta shaidar maganar Allah babu tsoro.
Explore Ayyukan Manzanni 4:31
3
Ayyukan Manzanni 4:29
Yanzu, Ubangiji, ka dubi barazanansu ka kuma sa bayinka su furta maganarka da iyakar ƙarfin hali.
Explore Ayyukan Manzanni 4:29
4
Ayyukan Manzanni 4:11
Shi ne, “ ‘dutsen da ku magina kuka ƙi, wanda kuwa ya zama dutsen kusurwar gini.’
Explore Ayyukan Manzanni 4:11
5
Ayyukan Manzanni 4:13
Da suka ga ƙarfin halin Bitrus da Yohanna suka kuma gane cewa su marasa ilimi ne, talakawa kuma, sai suka yi mamaki suka kuma lura cewa waɗannan mutane sun kasance tare da Yesu.
Explore Ayyukan Manzanni 4:13
6
Ayyukan Manzanni 4:32
Dukan masu bi kuwa zuciyarsu ɗaya ne, nufinsu kuwa ɗaya. Babu wani da ya ce abin da ya mallaka nasa ne, amma sun raba kome da suke da shi.
Explore Ayyukan Manzanni 4:32
Home
Bible
Plans
Videos