YouVersion logga
BibelnLäsplanerVideor
Skaffa appen
Språkväljare
Sök ikon

Populära bibelverser från Yah 2

1

Yah 2:11

Littafi Mai Tsarki

HAU

Wannan ce mu'ujizar farko da Yesu ya yi, ya kuwa yi ta ne a Kana ta ƙasar Galili, ya bayyana ɗaukakarsa. Almajiransa kuma suka gaskata da shi.

Jämför

Utforska Yah 2:11

2

Yah 2:4

Littafi Mai Tsarki

HAU

Yesu ya ce mata, “Iya, ai, wannan magana ba taki ba ce. Lokacina bai yi ba tukuna.”

Jämför

Utforska Yah 2:4

3

Yah 2:7-8

Littafi Mai Tsarki

HAU

Sai Yesu ya ce musu, “Ku cika randunan nan da ruwa.” Suka ciccika su fal. Sa'an nan ya ce musu, “To, yanzu ku ɗiba, ku kai wa uban bikin.” Sai suka kai.

Jämför

Utforska Yah 2:7-8

4

Yah 2:19

Littafi Mai Tsarki

HAU

Yesu ya amsa musu ya ce, “Ku rushe Haikalin nan, ni kuwa in ta da shi a cikin kwana uku.”

Jämför

Utforska Yah 2:19

5

Yah 2:15-16

Littafi Mai Tsarki

HAU

Sai ya tuka bulala mai harsuna ta igiya, ya kore su duka daga Haikalin, har da tumakin da shanun, ya kuma watsar da kuɗin 'yan canjin, ya birkice teburorinsu. Ya ce da dillalan tattabarai, “Ku kwashe waɗannan daga nan, kada ku mai da Haikalin Ubana kasuwa.”

Jämför

Utforska Yah 2:15-16

Gratis läsplaner och andakter relaterade till Yah 2

Föregående kapitel
Nästa kapitel
YouVersion

Uppmuntrar och utmanar dig att söka Guds närhet varje dag.

Tjänst

Om

Karriärer

Volontär

Blogg

Press

Användbara länkar

Hjälp

Donera

Bibelöversättningar

Ljudbiblar

Bibelspråk

Dagens vers


En digital tjänst från

Life.Church
Svenska

©2026 Life.Church / YouVersion

IntegritetspolicyVillkor
Åtgärdsprogram för säkerhet
FacebookTwitterInstagramYouTubePinterest