1
Yah 13:34-35
Littafi Mai Tsarki
Sabon umarni nake ba ku, shi ne ku ƙaunaci juna. Kamar yadda na ƙaunace ku, haka ku ma, ku ƙaunaci juna. Ta haka, kowa zai gane ku almajiraina ne, in dai kuna ƙaunar juna.”
Compară
Explorează Yah 13:34-35
2
Yah 13:14-15
Tun da yake ni Ubangijinku da kuma Malaminku, har na wanke muku ƙafa, ashe, ku ma wajibi ne ku wanke wa juna. Na yi muku ishara domin ku ma ku yi yadda na yi muku
Explorează Yah 13:14-15
3
Yah 13:7
Yesu ya amsa ya ce, “Yanzu kam, ba ka san abin da nake yi ba, amma daga baya za ka fahimta.”
Explorează Yah 13:7
4
Yah 13:16
Lalle hakika, ina gaya muku, bawa ba ya fin ubangijinsa, manzo kuma ba ya fin wanda ya aiko shi.
Explorează Yah 13:16
5
Yah 13:17
In dai kun san wannan, kuna kuma aikatawa, ku masu farin ciki ne.
Explorează Yah 13:17
6
Yah 13:4-5
sai ya tashi daga cin abincin, ya ajiye mayafinsa, ya ɗauko ɗan zane ya yi ɗamara da shi. Sa'an nan ya zuba ruwa a daro, ya fara wanke ƙafafun almajiran, yana shafe su da abin da ya yi ɗamara da shi.
Explorează Yah 13:4-5
Acasă
Biblia
Planuri
Videoclipuri