1
Far 19:26
Littafi Mai Tsarki
Amma matar Lutu da take bin bayansa ta waiwaya, sai ta zama surin gishiri.
비교
Far 19:26 살펴보기
2
Far 19:16
Amma da ya yi ta ja musu rai, sai mutanen suka kama hannunsa, da na matarsa, da na 'ya'yansa biyu mata, saboda jinƙan da Ubangiji ya yi masa, suka fitar da shi suka kai shi a bayan birnin.
Far 19:16 살펴보기
3
Far 19:17
Sa'ad da suka fitar da shi, suka ce, “Ka gudu domin ranka, kada ka waiwaya baya, ko ka tsaya ko'ina cikin kwari, gudu zuwa tuddai domin kada a hallaka ka.”
Far 19:17 살펴보기
4
Far 19:29
Amma sa'ad da Allah ya hallaka biranen kwarin, ya tuna da Ibrahim, ya fid da Lutu daga halakar.
Far 19:29 살펴보기
홈
성경
묵상
동영상