1
Farawa 29:20
Sabon Rai Don Kowa 2020
Saboda haka Yaƙub ya yi bauta shekaru bakwai domin a ba shi Rahila, amma shekarun suka zama kamar ’yan kwanaki ne kawai gare shi saboda ƙaunar da yake mata.
비교
Farawa 29:20 살펴보기
2
Farawa 29:31
Sa’ad da UBANGIJI ya ga ba a ƙaunar Liyatu, sai ya buɗe mahaifarta, amma Rahila ta zama bakararriya.
Farawa 29:31 살펴보기
홈
성경
묵상
동영상