1
Mar 9:23
Littafi Mai Tsarki
Sai Yesu ya ce masa, “In zan iya? Ai, dukkan abu mai yiwuwa ne ga mai ba da gaskiya.”
Compare
Explore Mar 9:23
2
Mar 9:24
Nan da nan sai uban yaron ya ɗaga murya ya ce, “Na ba da gaskiya. A kore mini rashin bangaskiyata!”
Explore Mar 9:24
3
Mar 9:28-29
Da Yesu ya shiga gida, almajiransa suka tambaye shi a keɓe suka ce, “Me ya sa mu muka kasa fitar da shi?” Sai ya ce musu, “Ai, irin wannan ba ya fita sai da addu'a.”
Explore Mar 9:28-29
4
Mar 9:50
Gishiri abu ne mai kyau, amma in gishiri ya sane, dame za a daɗaɗa shi? Sai ku kasance da gishiri a zuciyarku, ku yi zaman lafiya da juna.”
Explore Mar 9:50
5
Mar 9:37
“Duk wanda ya karɓi ƙaramin yaro kamar wannan saboda sunana, ni ya karɓa. Wanda kuma ya karɓe ni, ba ni ya karɓa ba, wanda ya aiko ni ne ya karɓa.”
Explore Mar 9:37
6
Mar 9:41
Kowa kuma ya ba ku ruwan sha moɗa guda saboda ku na Almasihu ne, hakika ina gaya muku, ba zai rasa ladansa ba ko kaɗan.
Explore Mar 9:41
7
Mar 9:42
“Da dai wani yă sa ɗaya daga cikin waɗannan 'yan yara masu gaskatawa da ni yă yi laifi, zai fiye masa a rataya wani babban dutsen niƙa a wuyansa, a jefa shi cikin teku.
Explore Mar 9:42
8
Mar 9:47
In kuma idonka na sa ka laifi, to, ƙwaƙule shi. Zai fiye maka ka shiga Mulkin Allah da ido ɗaya, da a jefa ka Gidan Wuta da ido biyu.
Explore Mar 9:47
Home
Bible
გეგმები
ვიდეოები