1
Mar 3:35
Littafi Mai Tsarki
Ai, kowa ya yi abin da Allah yake so, shi ne ɗan'uwana, ita ce 'yar'uwata, ita ce kuma tsohuwata.”
Compare
Explore Mar 3:35
2
Mar 3:28-29
“Hakika, ina gaya muku, ā gafarta wa 'yan adam duk zunubansu, da kowane saɓon da suka hurta, amma fa, duk wanda ya saɓi Ruhu Mai Tsarki ba ya samun gafara har abada, ya yi madawwamin zunubi ke nan.”
Explore Mar 3:28-29
3
Mar 3:24-25
Ai, in mulki ya rabu a kan gāba, wannan mulki ba zai ɗore ba. Haka in gida ya rabu a kan gāba, wannan gida ba zai ɗore ba.
Explore Mar 3:24-25
4
Mar 3:11
Baƙaƙen aljannu kuwa, duk sa'ad da suka gan shi, sai su fāɗi gabansa suna kururuwa, suna cewa, “Kai Ɗan Allah ne.”
Explore Mar 3:11
Home
Bible
გეგმები
ვიდეოები