Luka 21:9-10
Luka 21:9-10 SRK
Sa’ad da kuka ji labarin yaƙe-yaƙe, da juye juyen mulki, kada ku tsorota. Dole ne waɗannan abubuwa su fara faruwa, amma ƙarshen ba zai zo nan da nan ba.” Sai ya ce musu, “Al’umma za tă tasar wa al’umma, mulki zai tasar wa mulki.