1
Luka 24:49
Sabon Rai Don Kowa 2020
Zan aika muku da abin da Ubana ya yi alkawari. Amma ku dakata a birnin tukuna, sai an rufe ku da iko daga sama.”
Bandingkan
Telusuri Luka 24:49
2
Luka 24:6
Ba ya nan, ya tashi! Ku tuna yadda ya gaya muku tun yana tare da ku a Galili cewa
Telusuri Luka 24:6
3
Luka 24:31-32
Sa’an nan idanunsu suka buɗe, suka gane shi. Sai ya ɓace musu. Suka tambayi juna, “Ashe, shi ya sa zukatanmu suka kuna a cikinmu, sa’ad da yake magana da mu a hanya, yana bayyana mana Nassi.”
Telusuri Luka 24:31-32
4
Luka 24:46-47
Ya ce musu, “Wannan shi ne abin da aka rubuta, cewa dole Kiristi yă sha wahala, a rana ta uku kuma yă tashi daga matattu. Kuma a cikin sunansa za a yi wa’azin tuba da gafarar zunubai, ga dukan ƙasashe. Za a kuwa fara daga Urushalima.
Telusuri Luka 24:46-47
5
Luka 24:2-3
Suka iske an riga an gungurar da dutsen daga bakin kabarin. Amma da suka shiga ciki, ba su iske jikin Ubangiji Yesu ba.
Telusuri Luka 24:2-3
Beranda
Alkitab
Rencana
Video