1
Luk 16:10
Littafi Mai Tsarki
“Wanda yake da aminci a ƙaramin abu, mai aminci ne a babban abu. Wanda yake marar gaskiya a ƙaramin abu, marar gaskiya ne a babban abu.
Konpare
Eksplore Luk 16:10
2
Luk 16:13
Ba baran da zai iya bauta wa iyayengiji biyu, ko dai ya ƙi ɗaya, ya so ɗaya, ko kuwa ya amince wa ɗayan, ya raina ɗayan. Ba dama ku bauta wa Allah da dukiya gaba ɗaya.”
Eksplore Luk 16:13
3
Luk 16:11-12
Idan fa ba ku yi aminci da dukiya ta wannan duniya ba, wa zai amince muku da dukiya ta gaskiya? In kuma ba ku yi aminci da kayan wani ba, wa zai ba ku halaliyarku?
Eksplore Luk 16:11-12
4
Luk 16:31
Ibrahim ya ce masa, ‘In dai har ba su saurari littattafan Musa da na annabawa ba, ko da wani ya tashi daga cikin matattu ma, ba za su rinjayu ba.’ ”
Eksplore Luk 16:31
5
Luk 16:18
“Kowa ya saki mata tasa ya auri wata, ya yi zina ke nan. Wanda ma ya auri sakakkiya ya yi zina.”
Eksplore Luk 16:18
Akèy
Bib
Plan yo
Videyo