YouVersion logo
Ikona pretraživanja

Yah 6:19-20

Yah 6:19-20 HAU

Bayan sun yi tuƙi wajen mil uku ko huɗu, sai suka hango Yesu yana tafiya a kan ruwan, ya kusato jirgin. Sai suka firgita. Amma ya ce musu, “Ni ne, kada ku ji tsoro.”