1
Yah 5:24
Littafi Mai Tsarki
Lalle hakika, ina gaya muku, duk mai jin maganata, yake kuma gaskata wanda ya aiko ni, yana da rai madawwami. Ba za a yi masa hukunci ba, domin ya riga ya tsere wa mutuwa, ya kai ga rai.
Usporedi
Istraži Yah 5:24
2
Yah 5:6
Da Yesu ya gan shi kwance, ya kuma sani ya daɗe da wannan hali, sai ya ce masa, “Kana so a warkar da kai?”
Istraži Yah 5:6
3
Yah 5:39-40
Kuna ta nazarin Littattafai, don a tsammaninku a cikinsu za ku sami rai madawwami, alhali kuwa su ne suke shaidata. Duk da haka, kun ƙi zuwa wurina ku sami rai.
Istraži Yah 5:39-40
4
Yah 5:8-9
Sai Yesu ya ce masa, “Tashi, ka ɗauki shimfiɗarka, ka yi tafiya!” Nan take mutumin ya warke, ya ɗauki shimfiɗarsa ya yi tafiya tasa. Ran nan kuwa Asabar ce.
Istraži Yah 5:8-9
5
Yah 5:19
Sai Yesu ya amsa musu ya ce, “Lalle hakika, ina gaya muku, Ɗan ba ya yin kome shi kaɗai, sai abin da ya ga Uba yana yi. Domin duk abin da Uban yake yi, haka shi Ɗan ma yake yi.
Istraži Yah 5:19
Početna
Biblija
Planovi
Filmići