Logo YouVersion
Îcone de recherche

Mat 24:37-39

Mat 24:37-39 HAU

Kamar yadda aka yi a zamanin Nuhu, haka dawowar Ɗan Mutum za ta zama. Kamar a kwanakin nan ne gabannin Ruwan Tsufana, ana ci, ana sha, ana aure, ana aurarwa, har ya zuwa ranar da Nuhu ya shiga jirgi, ba su farga ba har Ruwan Tsufana ya zo ya share su. Haka komowar Ɗan Mutum za ta zama.

Plans de lecture et méditations gratuites relatifs àMat 24:37-39