Logo YouVersion
Îcone de recherche

Luk 1:31-33

Luk 1:31-33 HAU

Ga shi kuma, za ki yi ciki, ki haifi ɗa, ki kuma sa masa suna Yesu. “Zai zama mai girma, za a kuma kira shi Ɗan Maɗaukaki. Ubangiji Allah zai ba shi kursiyin ubansa Dawuda, Zai kuma mallaki zuriyar Yakubu har abada, Mulkinsa kuwa ba shi da matuƙa.”