1
Mat 9:37-38
Littafi Mai Tsarki
Sai ya ce wa almajiransa, “Girbin yana da yawa, amma masu yinsa kaɗan ne. Saboda haka ku roƙi Ubangijin girbin ya turo masu girbi, su yi masa girbi.”
Compare
Explore Mat 9:37-38
2
Mat 9:13
Sai ku fahimci ma'anar wannan tukuna, ‘Ni kam, zaman jinƙai nake nema a gare ku, ba hadaya ba.’ Ba domin in kira masu adalci na zo ba, sai dai masu zunubi.”
Explore Mat 9:13
3
Mat 9:36
Amma da ya ga taro masu yawa sai ya ji tausayinsu, domin suna shan wahala, suna nan a warwatse kamar tumaki da ba makiyayi.
Explore Mat 9:36
4
Mat 9:12
Amma da Yesu ya ji haka ya ce, “Ai, lafiyayyu ba ruwansu da likita, sai dai marasa lafiya.
Explore Mat 9:12
5
Mat 9:35
Sai Yesu ya zazzaga dukan garuruwa da ƙauyuka, yana koyarwa a majami'unsu, yana yin bisharar Mulkin Allah, yana kuma warkar da kowace irin cuta da rashin lafiya.
Explore Mat 9:35
Home
Bible
Plans
Videos