1
A.M 6:3-4
Littafi Mai Tsarki
Saboda haka, 'yan'uwa, sai ku zaɓi mutum bakwai daga cikinku, waɗanda ake yabawa, cike da Ruhu da kuma hikima, waɗanda za mu danƙa wa wannan aiki. Mu kuwa sai mu nace da yin addu'a da kuma koyar da Maganar.”
Compare
Explore A.M 6:3-4
2
A.M 6:7
Maganar Allah kuwa sai ƙara haɓaka take yi, yawan masu bi kuma a birnin Urushalima sai ta ƙaruwa yake yi ƙwarai da gaske, firistoci masu yawan gaske kuma suka yi na'am da bangaskiyar nan.
Explore A.M 6:7
Home
Bible
Plans
Videos