1
Markus 8:35
Sabon Rai Don Kowa 2020
Domin duk mai son ceton ransa zai rasa shi, amma duk wanda ya rasa ransa saboda ni, da kuma bishara, zai same shi.
Compare
Explore Markus 8:35
2
Markus 8:36
Me mutum zai amfana, in ya ribato duniya duka a bakin ransa?
Explore Markus 8:36
3
Markus 8:34
Sai ya kira taron wurinsa tare da almajiransa ya ce, “Duk wanda zai bi ni, dole yă ƙi kansa, yă ɗauki gicciyensa yă bi ni.
Explore Markus 8:34
4
Markus 8:37-38
Ko kuma, me mutum zai bayar a musayar ransa? Duk wanda ya ji kunyata, da na kalmomina a wannan zamani na fasikanci da zunubi, Ɗan Mutum ma zai ji kunyarsa lokacin da ya shiga cikin ɗaukakar Ubansa, tare da tsarkakan mala’iku.”
Explore Markus 8:37-38
5
Markus 8:29
Sai ya yi tambaya ya ce, “Amma ku fa, wa kuke ce da ni?” Bitrus ya amsa ya ce, “Kai ne Kiristi.”
Explore Markus 8:29
Home
Bible
Plans
Videos