1
Mattiyu 4:4
Sabon Rai Don Kowa 2020
Yesu ya amsa ya ce, “A rubuce yake cewa, ‘Ba da abinci kaɗai mutum yake rayuwa ba, sai dai da kowace kalmar da take fitowa daga bakin Allah.’”
Compare
Explore Mattiyu 4:4
2
Mattiyu 4:10
Sai Yesu ya ce masa, “Rabu da ni, Shaiɗan! Gama a rubuce yake, ‘Yi wa Ubangiji Allahnka sujada, shi kaɗai kuma za ka bauta wa.’”
Explore Mattiyu 4:10
3
Mattiyu 4:7
Yesu ya amsa masa ya ce, “A rubuce yake kuma cewa, ‘Kada ka gwada Ubangiji Allahnka.’”
Explore Mattiyu 4:7
4
Mattiyu 4:1-2
Sa’an nan Ruhu ya kai Yesu cikin hamada don Iblis yă gwada shi. Bayan ya yi azumi yini arba’in da kuma dare arba’in, sai ya ji yunwa.
Explore Mattiyu 4:1-2
5
Mattiyu 4:19-20
Sai Yesu ya ce, “Zo, ku bi ni, ni kuwa zan mai da ku masu jan mutane zuwa wurina.” Nan da nan suka bar abin kamun kifinsu suka bi shi.
Explore Mattiyu 4:19-20
6
Mattiyu 4:17
Tun daga wannan lokaci, Yesu ya fara wa’azi yana cewa, “Ku tuba, gama mulkin sama ya yi kusa.”
Explore Mattiyu 4:17
YouVersion uses cookies to personalize your experience. By using our website, you accept our use of cookies as described in our Privacy Policy
Home
Bible
Plans
Videos