1
Yohanna 20:21-22
Sabon Rai Don Kowa 2020
Sai Yesu ya sāke ce musu, “Salama tă kasance tare da ku! Kamar yadda Uba ya aiko ni, haka ni ma ina aikan ku.” Da wannan sai ya hura musu numfashinsa ya ce, “Ku karɓi Ruhu Mai Tsarki.
Compare
Explore Yohanna 20:21-22
2
Yohanna 20:29
Sai Yesu ya ce masa, “Wato ka gaskata saboda ka gan ni ne, masu albarka ne waɗanda ba su gan ni ba, amma suka gaskata.”
Explore Yohanna 20:29
3
Yohanna 20:27-28
Sa’an nan ya ce wa Toma, “Sa yatsarka nan; dubi hannuwana. Miƙa hannunka ka sa a gefena. Ka daina shakka ka gaskata.” Toma ya ce masa, “Ya Ubangijina da Allahna!”
Explore Yohanna 20:27-28
Home
Bible
Plans
Videos