1
Farawa 38:10
Sabon Rai Don Kowa 2020
Abin nan da ya yi mugunta ce a gaban UBANGIJI, saboda haka UBANGIJI ya kashe shi, shi ma.
Compare
Explore Farawa 38:10
2
Farawa 38:9
Amma Onan ya san cewa ’ya’yan ba za su zama nasa ba; saboda haka a duk sa’ad da ya kwana da matar ɗan’uwansa, sai yă zub da maniyyinsa a ƙasa don kada yă samar wa ɗan’uwansa ’ya’ya.
Explore Farawa 38:9
Home
Bible
Plans
Videos