1
Farawa 10:8
Sabon Rai Don Kowa 2020
Kush shi ne mahaifin Nimrod wanda ya yi girma ya zama jarumin yaƙi a duniya.
對照
探尋 Farawa 10:8
2
Farawa 10:9
Shi babban maharbi ne a gaban UBANGIJI. Shi ya sa akan ce, kamar Nimrod babban maharbi a gaban UBANGIJI.
探尋 Farawa 10:9
首頁
聖經
計畫
視訊