Farawa 6:5

Farawa 6:5 SRK

UBANGIJI kuwa ya lura cewa muguntar mutum ta yi yawa a duniya, kuma kowane abin da yake tunani a zuciyarsa mugu ne kawai a kowanne lokaci.