Logoja YouVersion
Ikona e kërkimit

Farawa 6:9

Farawa 6:9 SRK

Ga tarihin Nuhu. Nuhu mutum ne mai adalci, marar abin zargi a cikin mutanen zamaninsa, ya kuma yi tafiya tare da Allah.