Logoja YouVersion
Ikona e kërkimit

Farawa 6:7

Farawa 6:7 SRK

Saboda haka UBANGIJI ya ce, “Zan kawar da mutum, da dabbobi, da halittu masu rarrafe a ƙasa da kuma tsuntsayen sama waɗanda na halitta, daga doron ƙasa, saboda na damu da na yi su.”