Logoja YouVersion
Ikona e kërkimit

Farawa 6:13

Farawa 6:13 SRK

Saboda haka, Allah ya ce wa Nuhu, “Zan kawo ƙarshen dukan mutane, gama saboda su duniya ta cika da tashin hankali. Lalle zan hallaka su da kuma duniya.