1
Farawa 7:1
Sabon Rai Don Kowa 2020
Sa’an nan UBANGIJI ya ce wa Nuhu. “Shiga jirgin, kai da dukan iyalinka, gama na ga kai mai adalci ne a wannan zamani.
Krahaso
Eksploroni Farawa 7:1
2
Farawa 7:24
Ruwa ya mamaye duniya har kwana ɗari da hamsin.
Eksploroni Farawa 7:24
3
Farawa 7:11
A ranar sha bakwai ga wata na biyu, na shekara ta ɗari shida na rayuwar Nuhu, a ran nan sai dukan maɓuɓɓugai na manyan zurfafa suka fashe, tagogin sammai suka buɗe.
Eksploroni Farawa 7:11
4
Farawa 7:23
Aka kawar da kowane abu mai rai, mutane da dabbobi da halittu masu rarrafe a ƙasa, da tsuntsayen sama a doron ƙasa, duka aka kawar da su daga duniya. Nuhu kaɗai aka bari da waɗanda suke tare da shi a cikin jirgi.
Eksploroni Farawa 7:23
5
Farawa 7:12
Ruwa yana ta kwararowa bisa duniya, yini arba’in da dare arba’in.
Eksploroni Farawa 7:12
Kreu
Bibla
Plane
Video