1
Yah 20:21-22
Littafi Mai Tsarki
Sai Yesu ya sāke ce musu, “Salama alaikun! Kamar yadda Uba ya aiko ni, haka ni ma na aike ku.” Da ya faɗi haka ya busa musu numfashinsa, ya ce musu, “Ku karɓi Ruhu Mai Tsarki.
Compară
Explorează Yah 20:21-22
2
Yah 20:29
Sai Yesu ya ce masa, “Wato saboda ka gan ni ka ba da gaskiya? Albarka tā tabbata ga waɗanda ba su gani ba, amma kuwa suka ba da gaskiya.”
Explorează Yah 20:29
3
Yah 20:27-28
Sa'an nan ya ce wa Toma, “Sa yatsanka nan, ka ji hannuwana. Miƙo hannunka kuma ka sa a kwiɓina. Kada ka zama marar ba da gaskiya, sai dai mai ba da gaskiya.” Toma ya amsa masa ya ce, “Ya Ubangijina Allahna kuma!”
Explorează Yah 20:27-28
Acasă
Biblia
Planuri
Videoclipuri