1
Far 10:8
Littafi Mai Tsarki
Kush ya haifi Lamirudu, shi ne mutumin da ya fara ƙasaita cikin duniya.
비교
Far 10:8 살펴보기
2
Far 10:9
Shi riƙaƙƙen maharbi ne a gaban Ubangiji, domin haka akan ce, “Shi kamar Lamirudu ne riƙaƙƙen maharbi ne a gaban Ubangiji.”
Far 10:9 살펴보기
홈
성경
묵상
동영상