Mar 4:39-40
Mar 4:39-40 HAU
Sai ya farka, ya tsawata wa iskar, ya kuma ce wa ruwan tekun, “Natsu! Ka yi shiru!” Sai iskar ta kwanta, wurin duk ya yi tsit. Ya ce musu, “Don me kuka firgita haka? Har yanzu ba ku da bangaskiya ne?”