Luk 4:18-19
Luk 4:18-19 HAU
“Ruhun Ubangiji yana tare da ni, Domin yā shafe ni in yi wa matalauta bishara. Ya aiko ni in yi shelar saki ga ɗaurarru, In kuma buɗe wa makafi ido, In kuma 'yanta waɗanda suke a danne, In yi shelar zamanin samun karɓuwa ga Ubangiji.”