1
Mar 15:34
Littafi Mai Tsarki
Da ƙarfe ukun sai Yesu ya ɗaga murya da ƙarfi ya ce, “Eloi, Eloi, lama sabaktāna?” wato “Ya Allahna, Ya Allahna, don me ka yashe ni?”
Compare
Explore Mar 15:34
2
Mar 15:39
Sa'ad da jarumi ɗin da yake tsaye yana kallon Yesu, ya ga yadda ya mutu haka, sai ya ce, “Hakika mutumin nan Ɗan Allah ne!”
Explore Mar 15:39
3
Mar 15:38
Sa'an nan labulen da yake cikin Haikali ya tsage gida biyu, daga sama har ƙasa.
Explore Mar 15:38
4
Mar 15:37
Sai Yesu ya ɗaga murya da ƙarfi, kana ya cika.
Explore Mar 15:37
5
Mar 15:33
Daidai rana tsaka, sai duhu ya rufe ƙasa duka, har zuwa ƙarfe uku na yamma.
Explore Mar 15:33
6
Mar 15:15
Bilatus kuwa da yake yana son ƙayatar da jama'a, ya sakar musu Barabbas. Bayan ya yi wa Yesu bulala, ya ba da shi a gicciye shi.
Explore Mar 15:15
Home
Bible
გეგმები
ვიდეოები