1
Far 7:1
Littafi Mai Tsarki
Sai Ubangiji ya ce wa Nuhu, “Ka shiga jirgin, kai da iyalinka duka, gama na ga a wannan zamani, kai adali ne a gare ni.
比較
Far 7:1で検索
2
Far 7:24
Ruwa kuma ya mamaye duniya har kwana ɗari da hamsin.
Far 7:24で検索
3
Far 7:11
A ranar sha bakwai ga wata na biyu, na shekara ta ɗari shida na rayuwar Nuhu, a ran nan sai dukan maɓuɓɓugai na manyan zurfafa suka fashe, tagogin sammai suka buɗe.
Far 7:11で検索
4
Far 7:23
Ubangiji ya shafe kowane mai rai wanda yake bisa ƙasa, da mutum, da dabba, da masu rarrafe, da tsuntsayen sararin sama, an shafe su daga duniya. Nuhu kaɗai aka bari, da waɗanda suke tare da shi cikin jirgi.
Far 7:23で検索
5
Far 7:12
Ruwa yana ta kwararowa bisa duniya yini arba'in da dare arba'in.
Far 7:12で検索
ホーム
聖書
読書プラン
ビデオ