1
Luk 13:24
Littafi Mai Tsarki
“Ku yi famar shiga ta ƙunƙuntar ƙofa. Don ina gaya muku, mutane da yawa za su nemi shiga, amma ba su iya ba.
Konpare
Eksplore Luk 13:24
2
Luk 13:11-12
sai ga wata mace wadda inna ta shanye tun shekara goma sha takwas, duk ta tanƙware, ko kaɗan ba ta iya miƙewa. Da Yesu ya gan ta, sai ya kira ta ya ce mata, “Uwargida, an raba ki da rashin lafiyarki!”
Eksplore Luk 13:11-12
3
Luk 13:13
Sai ya ɗora mata hannu, nan take ta miƙe, ta kuma ɗaukaka Allah.
Eksplore Luk 13:13
4
Luk 13:30
Ga shi fa, waɗansu da suke na ƙarshe za su zama na farko, waɗansu kuwa da suke na farko za su koma na ƙarshe.”
Eksplore Luk 13:30
5
Luk 13:25
In dai maigida ya riga ya tashi ya rufe ƙofa, kun kuma fara tsayawa daga waje, kuna ƙwanƙwasa ƙofar, kuna cewa, ‘Ya Ubangiji, buɗe mana,’ sai ya amsa muku ya ce, ‘Ku kam, ban san daga inda kuke ba.’
Eksplore Luk 13:25
6
Luk 13:5
Ina gaya muku ba haka ba ne! In kuwa ba ku tuba ba, duk za ku hallaka kamarsu.”
Eksplore Luk 13:5
7
Luk 13:27
Shi kuwa sai ya ce, ‘Ina dai gaya muku, ku kam, ban san daga inda kuke ba. Ku tafi daga wurina, dukanku ku masu aikata mugunta!’
Eksplore Luk 13:27
8
Luk 13:18-19
Sai Yesu ya ce, “Da me Mulkin Allah yake kama? Da me kuma zan kwatanta shi? Kamar ƙwayar mastad yake, wadda wani mutum ya je ya shuka a lambunsa, ta kuma girma ta zama itace, har tsuntsaye suka yi sheƙarsu a rassanta.”
Eksplore Luk 13:18-19
Akèy
Bib
Plan yo
Videyo