1
Far 18:14
Littafi Mai Tsarki
Akwai abin da zai fi ƙarfin Ubangiji? A ajiyayyen lokaci zan komo wurinka, cikin wata tara, Saratu kuwa za ta haifi ɗa.”
Cymharu
Archwiliwch Far 18:14
2
Far 18:12
Sai Saratu ta yi dariya a ranta, tana cewa, “Bayan na tsufa mai gidana kuma ya tsufa sa'an nan zan sami wannan gatanci?”
Archwiliwch Far 18:12
3
Far 18:18
Ga shi kuwa, Ibrahim zai ƙasaita ya zama al'umma mai iko, sauran al'umman duniya duka za su sami albarka ta dalilinsa.
Archwiliwch Far 18:18
4
Far 18:23-24
Sai Ibrahim ya matso kusa, ya ce, “Ashe, za ka hallaka adali tare da mugun? Da a ce, akwai masu adalci hamsin cikin birnin, za ka hallaka wurin, ba za ka yafe su saboda masu adalcin nan hamsin waɗanda suke cikinsa ba?
Archwiliwch Far 18:23-24
5
Far 18:26
Sai Ubangiji ya ce, “In na sami adalai hamsin a cikin birnin Saduma, zan yafe wa dukan wurin sabili da su.”
Archwiliwch Far 18:26
Gartref
Beibl
Cynlluniau
Fideos