1
Far 15:6
Littafi Mai Tsarki
Ya amince da Ubangiji, Ubangiji kuwa ya lasafta wannan adalci ne a gare shi.
Cymharu
Archwiliwch Far 15:6
2
Far 15:1
Bayan waɗannan al'amura, maganar Ubangiji ta zo ga Abram cikin wahayi cewa, “Abram, kada ka ji tsoro, ni ne garkuwarka, kana da lada mai yawa.”
Archwiliwch Far 15:1
3
Far 15:5
Sai Ubangiji ya fito da shi waje ya ce, “Ina so ka dubi sararin sama, ka kuma ƙidaya taurari, in kana iya ƙidaya su.” Sai kuma ya ce masa, “Haka zuriyarka za ta zama.”
Archwiliwch Far 15:5
4
Far 15:4
Sai ga maganar Ubangiji ta zo gare shi cewa, “Mutumin nan, ba shi zai gāje ka ba, ɗan cikinka shi zai gāje ka.”
Archwiliwch Far 15:4
5
Far 15:13
Ubangiji ya ce wa Abram, “Ka sani lalle ne zuriyarka za ta yi baƙunci cikin ƙasar da ba tata ba ce, za ta kuwa yi bauta, za a kuma tsananta mata har shekara arbaminya
Archwiliwch Far 15:13
6
Far 15:2
Amma Abram ya ce, “Ya Ubangiji Allahna, me za ka ba ni, ga shi kuwa, ba ni da ɗa? Ko kuwa Eliyezer na Dimashƙu ne zai gāje ni?”
Archwiliwch Far 15:2
7
Far 15:18
A wannan rana Ubangiji ya yi wa Abram alkawari ya ce, “Ga zuriyarka na ba da wannan ƙasa, daga Kogin Masar zuwa babban kogi, wato Kogin Yufiretis ke nan
Archwiliwch Far 15:18
8
Far 15:16
A tsara ta huɗu kuma, zuriyar za ta komo nan, domin adadin muguntar Amoriyawa bai cika ya kai iyaka ba tukuna.”
Archwiliwch Far 15:16
Gartref
Beibl
Cynlluniau
Fideos