1
Far 13:15
Littafi Mai Tsarki
gama dukan ƙasan nan da kake gani kai zan ba, da zuriyarka har abada.
Cymharu
Archwiliwch Far 13:15
2
Far 13:14
Sai Ubangiji ya ce wa Abram, bayan da Lutu ya rabu da shi, “Ɗaga idanunka sama, daga inda kake, ka dubi kusurwoyin nan huɗu
Archwiliwch Far 13:14
3
Far 13:16
Zan mai da zuriyarka kamar turɓayar ƙasa, har in mutum ya iya ƙidaya turɓayar ƙasa, to, a iya ƙidaya zuriyarka.
Archwiliwch Far 13:16
4
Far 13:8
Abram ya ce wa Lutu, “Kada rashin jituwa ya shiga tsakanina da kai ko tsakanin makiyayanka da nawa, gama mu 'yan'uwa ne.
Archwiliwch Far 13:8
5
Far 13:18
Sai Abram ya cire alfarwarsa, ya zo ya zauna kusa da itatuwan oak na Mamre, waɗanda suke Hebron. A can ya gina wa Ubangiji bagade.
Archwiliwch Far 13:18
6
Far 13:10
Lutu ya ɗaga idanunsa sama ya dubi kwarin Urdun, ga shi kuwa da dausayi mai kyau ƙwarai, sai ka ce gonar Ubangiji, kamar ƙasar Masar wajen Zowar, tun kafin Allah ya hallaka Saduma da Gwamrata.
Archwiliwch Far 13:10
Gartref
Beibl
Cynlluniau
Fideos