Kol 3:23-24
Kol 3:23-24 HAU
Kome za ku yi, ku yi shi da himma kuna bauta wa Ubangiji ne, ba mutum ba, da yake kun sani Ubangiji zai ba ku gādo sakamakonku. Ubangiji Almasihu fa kuke bauta wa!