Fili 2:14-15
Fili 2:14-15 HAU
Kome za ku yi, kada ku yi da gunaguni, ko gardama, don ku zama marasa abin zargi, sahihai, 'ya'yan Allah marasa aibu, a zamanin mutane karkatattu, kangararru, waɗanda kuke haskakawa a cikinsu kamar fitilu a duniya