Mat 6:9-10
Mat 6:9-10 HAU
Saboda haka sai ku yi addu'a kamar haka, “ ‘Ya Ubanmu, wanda yake cikin Sama, A kiyaye sunanka da tsarki. Mulkinka yă zo, A aikata nufinka a duniya kamar yadda ake yi a Sama.