Mat 24:9-11
Mat 24:9-11 HAU
“Sa'an nan za su bashe ku, a ƙuntata muku, su kuma kashe ku. Duk al'ummai za su ƙi ku saboda sunana. A sa'an nan da yawa za su yi tuntuɓe, su ci amanar juna, su kuma ƙi juna. Annabawan ƙarya da yawa za su firfito, su ɓad da mutane da yawa.