YouVersion Logo
Search Icon

Luk 4:9-12

Luk 4:9-12 HAU

Sai kuma ya kai shi Urushalima, ya ɗora shi can kan tsororuwar Haikali, ya ce masa, “In dai kai Ɗan Allah ne, to, dira ƙasa daga nan, don a rubuce yake cewa, “ ‘Zai yi wa mala'ikunsa umarni game da kai, su kiyaye ka,’ da kuma ‘Za su tallafe ka, Don kada ka yi tuntuɓe da dutse.’ ” Sai Yesu ya amsa masa ya ce, “Ai kuwa an ce, ‘Kada ka gwada Ubangiji Allahnka.’ ”